BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Bambance-bambancen da ke tsakanin zaɓen Senegal da na Najeriya
Yadda kowa a faɗin ƙasar ta Senegal yi na’am da nasarar Bassirou Diomaye ya nuna cewa sakamakon ya yi daidai da zaɓin al’umma amma a wasu ƙasashen da ke faɗin Afirka kusan tun kafin a bayyana sakamako ake samun hargitsi kasancewar al'umma na da yaƙinin cewa za a yi maguɗi.
Man Utd na farautar Dani Olmo, Lukaku na dab da tafiya Saudiyya
Manchester United ta shiga sahun masu farautar ɗan wasan Sifaniya Dani Olmo, wanda yarjejeniyarsa a RB Leipzig ke iya ba shi damar tafiya wata ƙungiyar kan fam miliyan 52.
An kona kauyuka sama da 100 a yakin Sudan
Kungiyoyin kare hakkin dan adama da suka nazarci shafukan sada zumunta da hotunan taurarin dan adam sun ce sama da kauyuka 100 aka bankawa wuta a yammacin Sudan.
Bidiyo, Ku san Malamanku: Sheikh Sharif Ibrahim SalehTsawon lokaci, 21,36
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya, Sheik Sharif Ibrahim Saleh ya ce ya rubuta litattafai fiye da 400 na addinin Musulunci da hannunsa.
Wane tasiri kwamitin da Tinubu ya kafa zai yi kan matsalar tattalin arzikin Najeriya?
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa wasu manyan kwamitoci biyu na tattalin arziki domin warware matsalar tattalin arzikin ƙasar.
Gwamnatin Kaduna ta miƙa ɗaliban Kuriga hannun iyayensu
Gwamna Uba Sani ya ce yaran da suka saba da shi suke ɗaukarsa tamkar mahaifi a gare su, sun yi alƙawarin amfani da wannan jarrabawa da suka fuskanta wajen mayar da hanakali da jajurcewa kan karatunsu da sun koma makaranta.
'Akwai yiwuwar Isra'ila ta aikata laifukan yaƙi a Gaza ta hanyar amfani da yunwa'
Binciken Majalisar Ɗinkin Duniya ya zargi cewa miliyoyin Falasɗinawa na kwana da yunwa, yayin da Isra'ila take hana motocin dakon kaya shiga da agaji zirin.
Hukuncin masu kallon fina-finan batsa a Ramadan
Malama Habiba ta ce fina-finan batsa su ne fim wanda yake nuna suran tsraici da suran al'aura ko kuma yake maganganu a kan abubuwan da za su iya ta da sha'awa.
Wane tasiri ƙudirin Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya kan tsagaita wuta a Gaza zai yi?
Kudurin da aka amince da shi ya ce dole a gaggauta tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da 'yan gwagwarmayar Falasdinawa saboda watan Ramadan da ake ciki, abin da ake fargabar ko matakin zai dore baki daya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Me tattaunawar Putin na Rasha da shugaban Nijar ke nufi?
Shugabannin biyu sun tattauna kan buƙatar a inganta ƙawancen tsaro... domin tunkarar barazar tsaro.
Aikin daidaita halittun gado da zai iya warkar da masu sikila ya fi ƙarfin masu cutar
Bincike ya nuna ana haihuwar mutum 1,000 ma su sikilia a kullum a Afrika, kuma Najeriya ce ƙasar da tafi kowacce yawan masu fama da cutar a duniya
Tinubu ya bai wa iyalan sojojin da aka kashe gidaje da tallafin karatu
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi alƙawarin kyautar gidaje da kuma tallafin karatu ga iyalan sojojin da aka kashe a jihar Delta a ranar 14 ga watan Maris.
Ko hatsarin jirgin ruwa a Baltimore zai shafi jigilar kaya a duniya?
An fara nuna damuwa game da irin tasirin da hatsarin jirgin ruwan dakon kaya ya yi a Baltimore na Amurka kan jigilar kayayyaki zuwa lungu da saƙo na duniya.
Daga kurkuku ya zamo shugaba mafi ƙarancin shekaru a Afirka
Tashen ban al'ajabi na Bassirou Diomaye Faye, wani lokaci ne mai cike da hawa da gangara a tarihin siyasar Senegal da kuma ya zo da mamaki ga mutane da dama.
Abubuwa biyar da ke faruwa da tattalin arzikin China
Ko za a iya cewa China ta faɗa ƙangin rashin haɓakar tattalin arziki mafi tsawo?
Ko sayar wa 'yan canji dala zai iya farfaɗo da darajar naira?
Matakin sayar wa 'yan canji dala a Najeriya sauyi ne gagarumi da CBN ya daina sayar musu da ita, yana mai zargin su da tayar da farashi a kasuwar bayan fage da kuma taimaka wa masu halasta kuɗin haram.
Malamai sun roƙi gwamnatin Najeriya ta taimaka wa maniyyata hajji
Kiran malaman na zuwa ne kwana guda da hukumar alhazan Najeriya ta sanar da karin kudin, wanda malaman ke cewa dole a sauƙaƙawa maniyata, da basu farashin dala mai sauƙi don su sami damar zuwa sauke farali.
Mece ce yunwa kuma yaushe ake ayyana fama da ita?
Yaƙin da ake tafkawa a Zirin Gaza da kuma Sudan ya sa miliyoyin mutane na kwana babu abincin da za su ci.
Yahudawa ƴan kama-wuri-zauna sun ƙwallafa rai a kan filin Gaza
An tambayi Daniella Weiss, dattijuwa 'yar shekara 78, da ta haifar da wani shirin fafutukar kama-wuri-zauna na Isra'ila, wadda ta ce tuni tana da lissafin iyalai 500 da suka shirya tarewa ko yau aka ba su dama a Gaza.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 29 Maris 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 29 Maris 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 29 Maris 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 28 Maris 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 24/03/2024Tsawon lokaci, 14,32
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 24/03/2024
Murya, Lafiya Zinariya: Illar shan shisha ga lafiyar ƴan mataTsawon lokaci, 14,27
Shirin Lafiya Zinariya na wannan mako ya tattauna kan illar shan shisha ga lafiyar ƴan mata.
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 17/03/2024Tsawon lokaci, 12,22
Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan mako ya tattaunawa da tsohon shugaban sashen Hausa na BBC Dr Graham Mytton, mutum na huɗu a jerin shugabannin sashen na Hausa.
Murya, Amsoshin Takardunku: Shin wanene shugaban BBC Hausa na farko?Tsawon lokaci, 14,37
A wannan mako, Shirin Amsoshin Takardunku ya masa tambaya kan wanene shugaban sashen Hausa na BBC na farko?