BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Zan yi murabus idan na gaza kai ƙarshen binciken Yahaya Bello – Shugaban EFCC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Bidiyo, Rabi'u Pele, ɗan ƙwallon Kano da ke son buga wa Barca ko Arsenal wasaTsawon lokaci, 2,15
Rabi'u Abdullahi wanda aka fi sani da Rabi'u Pele a Tudun Wada United da ke birnin Kano, Najeriya, ya ce burinsa shi ne ya buga wa Barcelona ko kuma Arsenal wasa.
'Dalilin da ya sa muka tuɓe sarakunan gargajiya 15 a Sokoto'
Daga cikin uwayen kasar guda 15 da gwamnatin jihar ta Sokoto ta tube akwai 9 da ta ce an tube su ne bayan zarginsu da hannu ga matsalar tsaron jihar da kuma wawurar filaye da nuna rashin biyayya.
Za a ɗauki shekaru kafin kwance bamabaman da ba su fashe ba a Gaza - MDD
Yayin da Falasɗinawan da aka kora ke komawa gidajensu don ganin abin da ya rage, wata sabuwar matsala kuma ta kunno kai - ita ce bamabaman da ba su fashe ba.
EFCC ta kama tsohon ministan sufurin jirage Hadi Sirika
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Ƴan arewacin Najeriya 10 da ake amfana da baiwarsu a shafukan sada zumunta
Kamar sauran al'ummar duniya, miliyoyin 'yan Najeriya na kaiwa da komowa a shafukan sada zumunta, amma samun masu yaɗa abin da zai sauya rayuwar mutane daga cikinsu abu ne mai wuya.
Me ya kamata iyayen yaran da ake cin zali a makaranta su yi?
Tun dai bayan da wani bidiyo ya fara waɗari a shafukan sada zumunta ranar Litinin na yadda wasu ɗalibai mata ke gaura wa wata ɗaliba mari, yayin da wani gungu kuma ke ɗaukar bidiyon, iyayen yara 'yan makaranta ke ta nuna damuwa dangane da al'amarin da neman yadda za su fahimci ana cin zalin 'ya'yan nasu.
Me ya sa wasu ƙasashe ba su amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa ba?
Tun a shekara ta 2012 ne Hukumar Falasɗinawa ke da matsayin 'mai sa ido a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, amma Amurka ta ki amincewa da ƙudurin bai wa Falasɗinu ƴancin zama ƙasa.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 24 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 24 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 24 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 23 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Barazanar da ramukan gwalalo ke yi ga birane da garuruwa a duniya
Ramukan gwalalo na ci gaba da bayyana a birane da garuruwa a ƙasashen duniya wani abu da ke ƙara haɗarun zaizayar ƙasa wanda ke barazana ga muhalli da ma noma.
Me gwamnatin Najeriya ke yi da kuɗaɗen tallafi da take cirewa?
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu dai ta ce za ta yi amfani da kuɗaɗen tallafin da ta cire wajen yi wa ƴan ƙasar ayyukan more rayuwa kamar hanyoyi da sauransu.
Ta yaya za a kwatanta ƙarfin Iran da na Isra'ila?
Hare-haren makamai masu linzami da na jirage marasa matuka da Iran ta fara kai wa Isra'ila ranar Asabar 13 ga watan Afrilu, sun kara sanya fargabar kara dagula al'amura a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shaci-faɗi 10 kan hanyoyin rage ƙiba
Shin wani irin dabarun rage kiba kuka fi so? Ko cin abinci ko kuma rashin ci, da yawa daga cikinmu suna da hanyoyin da suke bi wajen rage kiba cikin sauri.
Abu shida da za ku yi don ku sa kanku farin ciki
Kwararru sun ce idan mutum yana son samun farin ciki, ya kamata ya ci lafiyayyen abinci da kuma motsa jiki a kowace rana. Ba ya ga wadannan, akwai wasu abubuwa shida da za su saka ku farin ciki.
An tabbatar da mutuwar zaratan sojojin Rasha dubu 50
A cikin watanni 12 na shekara ta biyu da fara wannan rikici, an samu ƙaruwar mace-mace da kashi 25 sama da wanda aka samu a shekarar farko.
Me ke janyo makanta rana tsaka?
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce aƙalla mutane biliyan 2.2 suna da matsalar ganin kusa ko nesa a duniya, wadda akan iya kare biliyan ɗaya na waɗannan daga makanta rana tsaka.
Rikicin Iran da Isra'ila ya nuna yadda ƙasashen suka kasa fahimtar juna
A ƙarshe dai ta bayyana cewa duk da irin lokacin da suke ɓatawa wajen saka wa juna ido, Iran da Isra'ila ba su da ƙwarewar gane manufar junansu.
Babban fasto ɗan Najeriya da ke sa jama'a su ƙyamaci rigakafin malaria
Pastor Chris Oyakhilome na sukar sabuwar rigakafin maleriya da aka fara yi a ƙasashen Afirka.
Sudan: 'Rikicin da ke gab da zama matsalar yunwa mafi muni a duniya'
Yayin da ake sa ido a Gaza, wani rikici na daban ya kunno kai a Sudan a daidai lokacin da ake neman cika shekara guda da ɓarkewar yaƙin basasa.
Ko Indiya ka iya zama babbar ƙasa me faɗa-a-ji a duniya?
Mutane da yawa na hasashen cewa Indiya za ta zama ƙasa mai karfin faɗa-a-ji a duniya amma hakan ya gamu da taka tsantsan.
Darajar naira: Yaushe ‘yan Najeriya za su gani a ƙasa?
Masana harkar tattalin arziki na cewa nan gaba kaɗan 'yan Najeriya za su ga ribar ɗaukakar darajar naira da take samu a yanzu haka.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa KaratuTsawon lokaci, 13,10
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Raliya Zubairu
Murya, Amsoshin TakardunkuTsawon lokaci, 14,43
Amsoshin Takardunku, tare da Aisha Bappa
Murya, Lafiya ZinariyaTsawon lokaci, 14,01
Lafiya Zinariya
Murya, Gane Mini Hanya kan cutar hantaTsawon lokaci, 12,21
Gane Mini Hanya kan cutar hanta