BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Mutum shida sun mutu a rikici tsakanin ƴan bindiga da ƴan banga a Sokoto
Babban abinda ya ke ciwa la'ummar yankin tuwa a 'kwarya shi ne yadda 'yan bindigar suke kwashe mata su kai su daji suna cin zarafinsu, ko kuma su sace mai jego su bar jariri
KAI TSAYE, Iran ta ce za ta mayar da mummunan martani idan Isra'ila ta takaleta
Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Zidane na nazarin komawa United, Bayern na zawarcin Rangnick
Tsohon kocin Real Madrid Zinedine Zidane na sa ido kan halin da kocin Manchester United Erik ten Hag ke ciki yayin da ake tunanin ya gwammace ya jagoranci ƙungiyar ta Old Trafford maimakon Bayern Munich
Ta yaya za a kwatanta ƙarfin Iran da na Isra'ila?
Hare-haren makamai masu linzami da na jirage marasa matuka da Iran ta fara kai wa Isra'ila ranar Asabar 13 ga watan Afrilu, sun kara sanya fargabar kara dagula al'amura a yankin Gabas ta Tsakiya.
Me ke janyo makanta rana tsaka?
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce aƙalla mutane biliyan 2.2 suna da matsalar ganin kusa ko nesa a duniya, wadda akan iya kare biliyan ɗaya na waɗannan daga makanta rana tsaka.
Rikicin Iran da Isra'ila ya nuna yadda ƙasashen suka kasa fahimtar juna
A ƙarshe dai ta bayyana cewa duk da irin lokacin da suke ɓatawa wajen saka wa juna ido, Iran da Isra'ila ba su da ƙwarewar gane manufar junansu.
Abin da muka sani game da harin Isra'ila a Iran
An bayar da rahoton wani makami mai linzami na Isra'ila ya faɗa Iran, kusan mako ɗaya bayan da Iran ɗin ta kai wani harin ba-zata kan Isra'ila a ƙarshen makon da ya gabata.
Isra'ila ta kai hare-hare Iran da Iraqi da Syria
Gidan talabijin na gwamnatin Iran ya bayar da rahoton fashe-fashe da aka samu a birnin Isfahan a kusa da babban filin jirgin saman kasar.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Abin da masana ke faɗi kan masu hana EFCC ta kama Yahaya Bello
Ministan Shari'a a Najeriya ya bayyana takaici kan yadda wasu 'yan siyasa ke kange kansu daga kamu bisa wasu laifuka da ake zargin sun aikata.
Bidiyo, Ku San Malamanku da Dr Abubakar Sani Birnin KuduTsawon lokaci, 8,58
Bidiyon Ku San Malamanku da Dr Abubakar Sani Birnin Kudu
Harin da Iran ta kai wa Isra'ila ceto ne ga Netanyahu
Yanzu babu mai ambaton Gaza a kanun labaransa, amma yanzu matsin lambar da Netanyahu ke fuskanta ya sauya komai.
Babban fasto ɗan Najeriya da ke sa jama'a su ƙyamaci rigakafin malaria
Pastor Chris Oyakhilome na sukar sabuwar rigakafin maleriya da aka fara yi a ƙasashen Afirka.
Wane ne ya yi nasara kuma wa ya faɗi a harin da Iran ta kai wa Isra'ila?
Bayan harin farko na Iran kan Isra'ila a daren ranar Asabar, an samu nasara da kuma faduwa daga ɓangarorin biyu wakilin BBC na sashen Larabci Mahmoud Elnaggar ya yi mana nazari kan hakan
Abin da muka sani game da ƴaƴan shugaban Hamas da Isra'ila ta kashe a Gaza
Wakilin BBC Arabic Adnan El-Bursh ya bayar da rahoto kan abin da muka sani kan ƴaƴan jagoran Hamas da harin da ya kashe su ranar Laraba.
Sudan: 'Rikicin da ke gab da zama matsalar yunwa mafi muni a duniya'
Yayin da ake sa ido a Gaza, wani rikici na daban ya kunno kai a Sudan a daidai lokacin da ake neman cika shekara guda da ɓarkewar yaƙin basasa.
Me ke faruwa da Adam A. Zango?
Tauraron Kannywood Adam A. Zango ya jawo cecekuce bayan wasu zarge-zarge da ya yi kan matansa da abokan sana'arsa. To me ke jawo irin wannan maganganu daga jarumin mai yawan mabiya?
Ko Indiya ka iya zama babbar ƙasa me faɗa-a-ji a duniya?
Mutane da yawa na hasashen cewa Indiya za ta zama ƙasa mai karfin faɗa-a-ji a duniya amma hakan ya gamu da taka tsantsan.
Alamomin cutar damuwa da yadda za ku magance ta
Muna ba da magunguna sannan akwai likitoci na musamman da aikinsu kawai ɗebe wa masu wannan cuta kewa da ba su shawarwari kan yadda za su tafi da rayuwarsu," in ji Dakta Dayyaba Shaaibu.
Darajar naira: Yaushe ‘yan Najeriya za su gani a ƙasa?
Masana harkar tattalin arziki na cewa nan gaba kaɗan 'yan Najeriya za su ga ribar ɗaukakar darajar naira da take samu a yanzu haka.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 20 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 20 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 20 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga, 19:29, 19 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 24/03/2024Tsawon lokaci, 14,32
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 24/03/2024
Murya, Lafiya Zinariya: Illar shan shisha ga lafiyar ƴan mataTsawon lokaci, 14,27
Shirin Lafiya Zinariya na wannan mako ya tattauna kan illar shan shisha ga lafiyar ƴan mata.
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 17/03/2024Tsawon lokaci, 12,22
Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan mako ya tattaunawa da tsohon shugaban sashen Hausa na BBC Dr Graham Mytton, mutum na huɗu a jerin shugabannin sashen na Hausa.